iqna

IQNA

jagoran juyi
IQNA - Al'ummar Yemen da gwamnatin Ansarullah su ma sun yi gagarumin aiki. Aikin da suka yi na tallafa wa mutanen Gaza daidai ne kuma ya cancanci yabo. Wadannan sun shiga muhimman tashoshi na gwamnatin Sahayoniya.
Lambar Labari: 3490512    Ranar Watsawa : 2024/01/21

Tehran (IQNA) Shafin twitter na ofishin kiyayewa da wallafa ayyukan Ayatullah Khamenei ya wallafa wata jimla na Jagoran juyin juya halin Musulunci a harshen yahudanci a daren Laraba 10 ga watan Janairu.
Lambar Labari: 3490461    Ranar Watsawa : 2024/01/12

Jagoran Juyi: 96 Shekarar Tattalin Arziki, Juriya, Samar da Ayyuka
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya isar da sakon taya murnarsa ga al'ummar Iran a kan shiga Sabuwar Shekara Iraniyawa ta 1396 Hijira shamsiya da aka shiga yau Litini.
Lambar Labari: 3481329    Ranar Watsawa : 2017/03/20

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyi n islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3480974    Ranar Watsawa : 2016/11/26